Eid-el-fitr: Al’ummar Dogon Dawa na shiryen-Shiryen sallah

112

Al’ummar Dogon Dawa dake a Karamar Hukumar Birnin Gwari a jihar Kaduna ke shirye-shiryen gudanar da Salla a gobe Alhamis duk kuwa da matsalar tsaro da yankin ke fama da shi.


Hoto daga Mohammed Randagi

See also  Eid-el-Fitr: Dogon Dawa residents gears up to Celebrate amidst Insecurity

Leave a Reply